Wata babbar kotun birnin tarayya da ke Maitama, a Abuja ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar Juma’a, domin yanke hukunci kan karar da...
Dangane da rashin tsaro a kasa Najeriya, kasar Sin ta yi tayin tura wata babbar tawaga ta kwararru masu binciken laifuka domin ganawa da hukumomin tsaron...
Wani ɗan kasuwa a Jihar Kano, Ismail Sani ya kai kai ƙarar Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayen Kaya ta Kano, CPC, Birgediya-Janar Idris Bello Dambazau...
Ƙungiyar Kamfanonin jigilar Hajji da Ummara, AHUON, ɓangaren shiyyar Jihar Kano, sun koka cewa sun yi asarar kusan naira biliyan 2 sakamakon dakatar da jirage da...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai tafi Istanbul babban birnin Turkiyya domin halartar taron ƙawancen Turkiyya da Afrika na uku wanda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya...
Majalisar zartaswa ta tarayya, FEC, ta amince da karin kashi 20 cikin 100 na albashi ga ‘yan sanda daga watan Janairun 2022. Ministan harkokin ‘yan sanda,...
Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya gargadi shugabannin siyasa da na addini da ma daukacin ‘yan Najeriya game da siyasantar matsalar rashin tsaro a kasar. Ana...
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku a ranar Talata ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce kafa sansanonin soji na dindindin a kan iyakar...
Mambobin kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun yi kira da a kafa wani shiri mai dorewa ga tubabbun ‘yan ta’adda a yankin. Sun yi wannan kiran...
Sarkin masu bautar shaiɗan’ na Najeriya Simon Odo wanda shi ne mutumin da ya auri mata 57 ya rasu yana da shekara 74. Ɗansa Uchenna Odo...