Ana kyautata zaton an kashe matafiya da dama kuma an yi garkuwa da wasu da dama bayan da ƴan ta’adda su ka buɗe musu wuta a...
Akalla mutane 15 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Sokoto sun tsere daga hannun wadan da suka yi garkuwa da su din,...
Kotu mai Lamba ta 58 da ke zamanta a unguwar Nomandsland karkashin jagorancin mai shari’a Alh Aminu Gabari. Jami’in gidan gyaran hali AIC Abbas Abubakar Musa...
Fira Ministan kasar Birtaniya Boris Johnson a ranar Litinin ya ce akalla mutum gudan da ya kamu da cutar COVID-19 ta Omicron ya mutu, yayin da...
Lamiɗon Adamawa Muhammadu Barkinɗo ya warware naɗin ɗaya daga cikin masu rawanin jihar, saboda ya ce watandar motocin da Gwamna Ahmadu Fintiri ya yi wa sarakunan...
Yusuf Abdullahi, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Bauchi, yace akalla mutane 16 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya auku...
Akalla ma’aikatan agaji 100 na Hukumar Kare hakkin masu saye da siyarwa ta jihar Kano CPC sun rasa aikinsu sakamakon sauya wanda zai shugabanci hukumar. KakakiHausa...
Jam’iyyar PDP ta tabbatar wa ‘yan Nijeriya kudurinta na sake ginawa tare da dawo da martabar al’umma da ta rasa ta hanyar hadin kai, daidaito, adalci,...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ba zai yiwu ya je ko ina ba a faɗin ƙasar nan saboda yawaitar hare-haren ƴan bindiga. Ministan harkokin ƴan sandan Najeriya...
Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Nmandi Azikiwe da ke babban birnin tarayya Abuja,...