Wasu mutane a jihar Kano sun ce nan ba da jimawa ba za su sake fitar da wasu fayafayen bidiyon badakalar kudi da ke nuna gwamnan...
Sheikh Bello Yabo Sokoto ya bayyana cewa zai jagoranci zanga-zangar adawa da shirin Gwamnatin Najeriya na sayar da Litar mai a kan ₦340 a shekarar 2022....
Tsagin Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje na Jam’iyyar APC a jiyar ya musanta zargin da ake masa da hannu a harin da ’yan daba suka kai ofishin...
Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce matsanancin talauci da sauran matsaloli za su addabi al’umma matukar aka bari Najeriya ta rabu. Osinbajo ya bayyana...
Ranar uku ga watan Disambar kowace shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin mutane masu bukata ta musamman a duniya. Manufar ware wannan...
Wasu rahotanni daga ƙaramar hukumar Dambatta da ke jihar Kano sun bayyana cewa Allah ya yi wa tsohon hakimin Dambatta, Sarkin Ban Kano, Alhaji Mukhtar Adnan...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Alaramma Ahmed Sulaiman kwamishinan ilimi na biyu a jihar Kano. Alaramma Ahmad Sulaiman ne ya tabbatar da ba...
Hukumar ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi. A cikin jawabin shugaban hukumar...
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta sanar da karin wasu mutum 105 masu kamuwa da COVID-19 yayin da ta gano uku daga ciki da...
Rundunar sashen ‘yan sanda na musamman a Najeriya, ta ce sun kama wasu da ke zargin masu satar mutane don neman kudin fansa, da ‘yan fashi,...