Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Ebonyi ta tabbatar da cafke Felix Anyaegbunam sakamakon zargin yin lalata da ƙaramar yarinya. Shi dai Anyaegbunam Farfesa ne a fannin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta gina banɗakuna 58, tare da gyara wasu masu tarin yawa da suka lalace a wani ɓangare na bikin ranar...
Yara mata guda 7 ne, ƴan shakara 10 zuwa 12, su ka hallaka a wani haɗari na kwale-kwale da ya kife da su a kan hanyarsu...
Gwamnatin tarayya ta amince da baiwa jamiar tarayya dake Dutse kudi naira miliyan dubu goma domin daga darajar asibitin koyarwa na jamiar. Mataimakin shugaban jamiar Farfesa...
Rahotonni daga garin Damboa a Jihar Borno na nuni da cewa mazauna garin sun wayi gari cikin murna bisa nasarar da sojoji suka samu ta daƙile...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce, ƴan bindigar da ke jihar sun koma yin amfani da na’urar Oba-oba bayan da aka katse na’urorin sadarwar a jihar. Sakataren...
Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano PHIMA, ta kulle wani asibiti mai zaman kansa Al-ziyadah clinic da ke yankin Naibawa ƴan katako...
Ma’aikatan hukumar zirga-zirgar jiragen ƙasa ta Najeriya sun tsunduma yajin aiki yau Alhamis a wani mataki na neman ƙarin albashi da kula da rayuka da walwalarsu....
Masarautar Karaye da ke jihar Kano, ta janye dakatarwar da ta yiwa Dagaci Madobawa Alhaji Shehu Musa. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in...
Rundunar Ƴan sanda ta Jihar Kano ta cafke wani saurayi mai suna Muhammad, wanda ya ƙware wajen yaudarar ƴan mata ya ce ya na son su,...