Tsofaffin ma’aikatan rukunin tashoshin Vision FM da ke Kano su 13, sun buƙaci hukumar gudanarwar rukunin tashoshin da ta biya su bashin albashin da suke bin...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce, ta cafke wani malamin makarantar Islamiyya bisa zargin sa da sace ɗan uwansa don neman kuɗin fansa. Hakan na...
Rahotonni daga birnin Legas na nuni da cewa, adadin mutanen da suka mutu sakamakon rushewar been nan mai hawa 21 da ake tsaka da ginawa sun...
Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne, sun sace tsohon Janar manajan hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya NPA...
Majalisar masrautar Ƙaraye da ke jihar Kano, ta yi tir da Allah wadai da wani labari da ake yaɗawa a kafar sada zumunta ta WhatsApp, cewar...
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos, ta tabbatar da mutuwar mutane uku tare da wasu mutane 6 a wurin wani gini da ya rushe da tsakar ranar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin Glasgow na ƙasar Scotland. A daren jiya Lahadi ne shugaban ya bar Najeriya domin halartar taron sauyin yanayi....
Rahotonni daga jihar Zamfara na cewa wani rikicin da ya kaure tsakanin ƴan bindiga, ya yi sanadiyyar kashe gawurtaccen jagoran ƴan bindigar nan Dogo Giɗe. Wata...
Shalkwatar tsaron Najeriya ta ce, dakarun soji, sun yi nasarar hallaka ƴan tada ƙayar baya na Boko Haram fiye da 38 a cikinsu har da sabon...
Shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake Kumbotso a jihar Kano Dakta Yahaya Isa Bunkure, a madadin ɗaukacin ma’aikatan kwalejin da dalibanta, ya miƙa sakon ta’aziyya...