Mai martaba sarkin Ningi Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya, ya sha alwashin tuɓe duk mai rawani da ke da alaƙa da ƴan bindiga. Sarkin ya yi wannan...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da rahoton mutuwar magajin jagoran ƙungiyar ƴan tada ƙayar baya ISWAP Malam Bako wanda ya karɓi ragama ƙungiyar bayan hallaka Al-barnawiy. Mai...
Wasu ayarin mata a ƙaramar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara, sun rufe hanyar Gusau zuwa Kaduna a yau Alhamis. A cewar masu wannan bore, hakan na...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta Najeriya NRC, ta sanar da dakatar da ci gaba da aikin jiragen Kaduna zuwa birnin tarayya Abuja. Dakatarwar na...
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da sace wasu fasinjoji 13 da wasu ƴan bindiga suka yi a kauyen Konar Barau da ke ƙaramar hukumar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wasu mutane da take zargin suna kai wa ƴan bindigar Katsina man fetur. Jami’in hulɗa da jama’a...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya yi wata ganawar sirri da shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, yau Laraba a fadar Villa da ke birnin tarayya Abuja....
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Ƙiru, sun tabbatar da cewa wani matashi da har kawo yanzu ba a samu ƴan uwansa ba ya kashe kansa ta hanyar...
Gwamna jihar Borno Farfesa Babagana Zulum, ya ja kunnen ƴan siyasar jihar da su guji ɗaukar nauyin ƴan bangar siyasa. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, dakarun sojin Najeriya sun hallaka ƴan fashin daji fiye da 50. Hakan na cikin wata sanarwa da Kwamishinan harkokin tsaron cikin...