Bishop na Cocin Katolika na Sokoto, Matthew Kukah, ya bayyana damuwa kan yawaitar kashe-kashe a Najeriya, yana cewa babu wata ƙasa a duniya da ke fuskantar...
Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta ja hankalin ‘yan ƙasa kan yawaitar wasu shafukan intanet na bogi da ke ikirarin daukar ma’aikata a madadin...
Wani asibiti a birnin Toulouse da ke kudancin Faransa ya gano wani gurneti na Yaƙin Duniya na Ɗaya a cikin duburar wani matashi ɗan shekara 24....
Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta kama wani shahararren dan daba, Auwalu Ali da aka fi sani da Auwalu Dan Daba, bisa zargin jagorantar ayyukan daba da...
Kwamitin raba kuɗaɗen asusun tarayya (FAAC) ya ce an raba jimillar naira tiriliyan 1.969 a matsayin kuɗaɗen shiga na watan Disambar 2025 tsakanin Gwamnatin Tarayya, jihohi...
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya ce an sanya sunansa daga cikin mutanen da masu yunkurin juyin mulki suka shirya kamawa ko harbewa...
Rahoton jaridar The PUNCH ya nuna cewa Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe aƙalla naira biliyan 34.39 wajen canjin kudin waje domin tafiye-tafiye da sauran buƙatu na...
Allah ya yi wa fitaccen malamin addini, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa a daren ranar Lahadi 01 ga Fabrairu 2026...
An fara buɗe mashigar kan iyakar Rafah tsakanin zirin Gaza da Masar, sai dai hukumomin Isra’ila sun bayyana cewa matakin gwaji ne kawai. An ce za...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa shi ne ke da cikakken iko a Jihar Rivers duk da rikicin siyasar da ke tsakaninsa...