A ranar Jumma’a, 12 ga Disamba 2025, babbar kotun Abuja da ke Gwarinpa ta dage shari’ar da ake yi wa tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige, tare...
Gwamnatin Kano ta yi kira ga kafafen yada labaran yanar gizo, da su rika taka-tsantsan wajen wallafa duk wani rahoto, musamman kan sha’anin tsaro, domin kare...
Ƙungiyoyin HEPPWAS tare da hadin gwiwar NDLEA, Rotary Club na Yenagoa City Centre da Damaris Hotel & Suites, sun gudanar da wayar-da-kai ga daliban Government Secondary...
Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya bayyana cewa tambayoyin da Hukumar EFCC ta yi masa ba su da alaƙa da ta’addanci, safarar kuɗi...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jan hankalin hukumomin tsaro da su gaggauta aiwatar da umarninsa na cire ’yan sanda daga rakiyar manyan mutane (VIPs)....
A zaman majalisar dattawa na ranar Laraba, Sanata Abdul Ningi na Bauchi ta Tsakiya ya yi zafafan korafi saboda janye masa ɗan sandan da yake masa...
The Nigerian Institute of Public Relations (NIPR) has applauded female students from Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Kano and Nile University, Abuja for winning...
A ranar Talata, 9 ga Disamba 2025, Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da buƙatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin domin...
A ranar Litinin, gwamnatin Burkina Faso ta bayyana cewa ta tilasta wa wani jirgin saman sojin Najeriya sauka a ƙasarta bayan an gano ya keta sararin...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa domin tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin, a matsayin rundunar zaman lafiya, bayan yunkurin juyin mulki da...