‘Yan siyasa masu biyayya ga mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a ranar Asabar sun kaddamar da yakin neman zaben mataimakin shugaban kasar na zaben 2023. Sun...
Ƙungiyar dattawan Arewacin Naeriya (NEF), ta ce shugaba Muhammadu Buhari abin takaici ne ga arewa. Da yake zantawa da manema labarai a Kaduna ranar Asabar, mai...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Christopher Alao-Akala a Ogbomosho. Ziyarar dai ita...
Jam’iyyar PDP ta jinjina wa sojojin Najeriya bisa jajircewa, aminci, sadaukarwa da kwazo wajen kare kasarmu, musamman a lokacin da ta fuskanci tabarbarewar tsaro a cikin...
An ƙirƙiri ƙungiyar matasa masu burin ceto Arewa, YOCAD, a ranar 10 ga watan Janairu 2022. Hakan kuma ya tabbata ne biyo bayan shawarwari daga ɓangarorin...
Yau shekaru 56 ke nan da rasuwar Firimiyan yankin arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto, bayan wani juyin mulki da sojoji suka yi a shekarar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da su rinƙa yin adalci a duk lokacin da suke sharhi bisa matsalar tsaro inda ya ce su...
Jigon jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Sanata Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga al’ummar...
Jam’iyyar PDP ta shirya gagarumin taronta na shiyyar Arewa maso Yamma domin zabar kwamitin gudanarwa na shiyyar da kuma tsoffin jami’an shiyyar a ranar Asabar 12...
Jam’iyyar (APC) mai mulkin kasa ta musanta rahotannin da ke cewa ta sauya babban taronta na kasa da aka tsara gudanarwa a watan Fabrairu zuwa watan...