Shugaban Ma’aikatan fadar Gwamnatin Jihar Kano, Dakta Ali Haruna Makoɗa ya baiyana cewa bashi da burin tsayawa takarar kujerar gwamnan Kano a zaɓen 2023. Makoɗa ya...
Fadar shugaban kasa ta ce da wuya majalisar dokokin kasar ta yi watsi da matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka kan kudirin gyaran dokar...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Rundunar Seme, ta ce ta kama wasu kayayyaki da ake zargin kwayar tramadol ne da aka boye da manyan zane masu...
Shugaban jam’iyyar APC a Jihar Kano, ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau, Ahmadu Haruna Zago, wanda a ka fi sani da Ɗanzago, ya gana da shugaban ƙasa Muhammadu...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya taya ‘yan Najeriya murna a bikin Kirsimeti, kuma ya bukace su da su ci gaba da kasancewa da...
Majalisar dokokin kasar ta yi watsi da rahotannin kafafen yada labarai na cewa Kashi biyu na mambobin majalisun sun fara tattara sa hannun don tinkarar shugaban...
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da bayar da kwangiloli goma sha shida don farfaɗo da harkokin samar da wutar lantarki a dukkanin faɗin ƙasar nan....
Ministar Ma’aikatar Jinkai da Cigaban Al’umma da Kare Afkuwar Bala’i a Najeriya, Sadiya Umar Farouk ta sanar da cewa gwamnatin tarayya na shirin sake ɗaukar matasa...
Babban mashawarci ga gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje akan al’amuran addinai, Ali Baba Agama Lafiya Fagge, yace dukkan gwamnonin da suka matsawa tsohon gwamnan jihar...
A jiya ne Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rattaba hannu a kasafin kuɗin shekara ta 2022 wanda Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta Amince...