Yayin da rikicin jam’iya mai mulki, APC ya ƙi ci ya ƙi cinyewa a Jihar Kano, a na ta samun yunƙurin sasanta ɓangarorin da ke zaman...
Wata babbar kotu a Jihar Bauchi ta rushe shugabacin Babayo Ali Misau na jam’iyar APC a jihar, da ke biyayya ga ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu....
Wasu mutane a jihar Kano sun ce nan ba da jimawa ba za su sake fitar da wasu fayafayen bidiyon badakalar kudi da ke nuna gwamnan...
Tsagin Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje na Jam’iyyar APC a jiyar ya musanta zargin da ake masa da hannu a harin da ’yan daba suka kai ofishin...
Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce matsanancin talauci da sauran matsaloli za su addabi al’umma matukar aka bari Najeriya ta rabu. Osinbajo ya bayyana...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Alaramma Ahmed Sulaiman kwamishinan ilimi na biyu a jihar Kano. Alaramma Ahmad Sulaiman ne ya tabbatar da ba...
Shugaban ƙaramar hukumar birnin Kano, Fa’izu Alfindiki, ya bayyana cewa jami’yyar APC mallakin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ce fa Abdullahi Abbas Sanusi, saboda haka dole kowanne...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Talata, ta bayyana cewa korar da aka yi wa Tuɓaɓɓen Sarki Sanusi Lamido Sanusi II daga jihar...
Sabon Shugaban Jam’iyar adawa ta PDP mai jiran gado, Dakta Iyorchia Ayu ya yi kira ga matasan Nijeriya da su tashi tsaye su nemi madafan iko...
Shugabannin ƙananan hukumomi jihar Kano guda 44 sun jaddada goyon bayansu ga shugabancin jam’iyyar APC ƙarƙashin shugabancin Abdullahi Abbas Sanusi da kuma gwamna Abdullahi Umar Ganduje....