Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku a ranar Talata ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce kafa sansanonin soji na dindindin a kan iyakar...
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya nada Muazu Jaji Sambo daga jihar Taraba a matsayin sabon minista. Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan...
Tsohon ministan tsaron Najeriya, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana takaicinsa akan yadda lamuran tsaro ya tabarbare musamman a yankin Arewacin Nigeria....
Kotu mai Lamba ta 58 da ke zamanta a unguwar Nomandsland karkashin jagorancin mai shari’a Alh Aminu Gabari. Jami’in gidan gyaran hali AIC Abbas Abubakar Musa...
Lamiɗon Adamawa Muhammadu Barkinɗo ya warware naɗin ɗaya daga cikin masu rawanin jihar, saboda ya ce watandar motocin da Gwamna Ahmadu Fintiri ya yi wa sarakunan...
Jam’iyyar PDP ta tabbatar wa ‘yan Nijeriya kudurinta na sake ginawa tare da dawo da martabar al’umma da ta rasa ta hanyar hadin kai, daidaito, adalci,...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ba zai yiwu ya je ko ina ba a faɗin ƙasar nan saboda yawaitar hare-haren ƴan bindiga. Ministan harkokin ƴan sandan Najeriya...
Tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya bayyana ɓacin ransa a kan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari sakamakon rashin zuwa ya jajantawa al’ummar jihar kan ƙona matafiya...
A jiya Alhamis ne Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin kwata da kwalbati mai tsawon kilomita 7.6 a Ƙaramar Hukumar Jama’are da ke Jihar...
Tsohon mataimakin shugaban kasar, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ba zai yiwu ƴan Najeriya su cigaba da zama cin firgici ba a sakamakon matsalar tsaro....