Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa tana duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin babban zaɓen 2027, domin tantance inganci da...
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya yi watsi da ikirarin Peter Obi cewa rayuwarsa na iya kasancewa cikin haɗari gabanin zaɓen 2027. Ya ce babu mai son...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ƙara wa’adin da ta bai wa jam’iyyun siyasa domin mika sunayen ‘yan takararsu na zaɓen shugaban ƙasa...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai kuma tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su haɗa kai su kada kuri’a...
Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara kan Hulɗa da Jama’a, Daniel Bwala, ya ce gwamnoni da shugabannin ƙananan hukumomi ne ya kamata a ɗora wa alhakin...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta ikirarin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, cewa gwamnatin tarayya na bibiyarsa tare da hana shi gudanar da...
Gwamnonin jam’iyyar APC da ke nneman wa’adi na biyu a jihohinsu sun bayyana cikakken goyon bayansu ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin ya sake tsayawa takara...
Majalisar Shurar Ɗariƙar Tijjaniyya ta bayyana goyon bayanta ga sake zaɓen Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a wa’adi na biyu. Hakan na ƙunshe ne cikin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar EFCC da ICPC su sanya ido kan rarraba tallafin takin zamani a faɗin jihar domin tabbatar...
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya fice daga APC zuwa...