Shugaban Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Tajudeen Abbas, ya tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya himmatu wajen tabbatar da cewa zaɓen 2027 zai fi na 2023...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tsige dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa, bisa umarnin da ya biyo bayan hukuncin Kotun...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda kwamishinan ‘yan sandan jihar, Ibrahim Adamu Bakori, ya janye jami’ansa daga jerin gwanon taron...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya mayar da martani ga jawabin bikin cikar Najeriya shekara 65 da...
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa ba zai taɓa amincewa da kafa ƙasar Falasɗinu ba, duk da tattaunawar da ya yi da shugaban Amurka, Donald...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, na da cikakken ‘yancin tsayawa takarar shugabancin ƙasar a shekarar 2027, idan ya ga dama....
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya tsige Hajiya Zainab Baban-Takko daga mukaminta na Kwamishinar Harkokin Mata da Ci gaban Yara. Mai ba Gwamna shawara kan...
Kungiyar Obidient ta bayyana cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi, zai yanke hukunci kan shiga jam’iyyar African Democratic Congress...
Majalisar Wakilai ta tabbatar da cikakken goyon bayanta game da yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke ciyo bashi, inda Kakakin Majalisar, Tajudeen Abbas, ya ce bashi...
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta ce za ta binciki yadda aka kashe kudaden shiga na watanni shida da suka gabata a lokacin mulkin tsohon shugaban riƙo...