Shugaban kungiyar tsofaffun kansilolin Jam’iyyar APC wanda wasun su suka sauya sheka daga Jam’iyyar ta APC zuwa NNPP sun, musanta maganar da shugaban Jam’iyyar APC na...
Biyo bayan murabus da Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Namadi Dala, ya yi sakamakon shigar sa cikin batun beli na wani da ake zargi...
…Says Resignation is in the Overriding Public Interest The Kano State Commissioner for Transportation, Alhaji Ibrahim Ali Namadi has resigned from his position just hours after...
Gwamnatin Jihar Kano ta karɓi rahoton kwamitin bincike da aka kafa domin tantance zargin da ake yi wa Kwamishinan Sufuri na Jihar, Alhaji Ibrahim Namadi, dangane...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da jita-jitar cewa haɗin gwiwa tsakanin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar da ɗan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi, zai iya...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ko da gwamnatin Bola Tinubu za ta yi shekaru 20 tana mulki, ba za ta iya...
Kwamitin Zartarwa na Kasa na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya kori tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga cikin jam’iyyar tare da hana shi...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bayyana cewa har yanzu lokaci bai yi ba da za ta yanke hukunci kan wanda zai zama ɗan takararta na...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata ikirarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi cewa an watsar...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ya amince da nadin Farfesa Nentawe Yilwalda daga jihar Filato a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa....