Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana dan takarar jamiyyar APC, Monday Okpebholo, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Edo da...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano ta rage kudin takardar tsayawa takara. Shugaban hukumar zaben ta jiha faefesa Sani Lawal Malunfashi ya sanar da...
Yayin da ake daf da gudanar da zaben kananan hukumomi a fadin Jihar Sokoto, gwamnan jihar Ahmed Aliyu, ya bada tabbacin cewa gwamnatin sa zata gudanar...
Jagoran jamiyyar NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana kwarin gwiwar sa na ganin ya lashe zaɓen shugaban kasa na 2027. Kamfanin dillancin labarai...
Tsohon sanata mai wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisa ta takwas, Sanata Shehu Sani, yayi martani kan ajiye aiki na wucin gadi da mai baiwa shugaban...
Yan uwana ƴan Najeriya! Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na faruwa...
Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce yadda ƴan Arewa ke aurar mata da yawa da haihuwa barkatai na haifar da matsala ga Najeriya dama...
Kungiyar shugabannin jam’iyyar APC na jihohi 36 da birnin tarayya Abuja sun ce basu zura ido su bari a kifar da gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya goyi bayan shirin zanga zangar da za a gudanar kan tsadar rayuwa....
Ministan ayyuka, David Umahi, ya ce ba don Allah ya kawo shugaban kasa Tinubu ba a wannan yanayi da ake ciki da Najeriya ta wargatse. Ya...