Sanatocin dake goyan bayan shugaban kasa Tinubu sun fara shirin gabatar da kudurin dakatar da Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu bayan kalaman da...
‘Yan majalisar dokokin jihar Rivers dake goyan bayan tsohon gwamnan jihar, Wike, sun dakatar da duk wani kashe-kashe na kudi da Gwamna Fubara zai yi har...
Gwamna Hope Uzodunma na jihar Imo ya bukaci matasan yankin kudu maso gabas da su kauracewa kiraye kirayen da ake yi na zanga zangar adawa da...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya tabbatarwa da al’ummar jihar cewa ba zai saci kudinsu ba kuma yayi gargadi ga duk wanda aka samu...
Dan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume, ya ce tabbatar da ‘yancin cin gashin kan kananan hukumomi shi ne babbar nasarar da...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a jihar Kaduna ta dage sauraron karar da tsohon Gwamna Nasiru El-Rufai ya shigar gabanta zuwa 17 ga watan Yuli. Mai...
Babbar kotun jihar Rivers dake zamanta a birnin Fatakwal ta bada umarnin wucin gadi ga babban mai shari’a na jihar sakataren majalisar jihar kan kada su...
Majalisar dokokin jihar Rivers karkashin jagorancin Martin Amaewhule sun bai wa gwamnan jihar, Siminalayi Fubara wa’adin kwanaki 7 ya sake gabatar da kasafin kudin jihar na...
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Barr. Ibrahim Shehu Shema, ya ce rashin adalcin da ka yi masa ne ya sanya shi ficewa daga jam’iyyarsa ta PDP....
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da gwamnatin jihar ta kafa domin binciken gwamnatin tsohon gwamnan jihar,...