Ofishin yada labarai na tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP ya musanta zargin da mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Bayo Onanuga yayi...
Mataimakin Gwamnan jihar Edo wanda kotu ta dawo da shi bayan an tsige shi, Comrade Philip Shaaibu ya jagoranci tawagar magoya bayan jam’iyyar PDP zuwa APC...
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ce yana daga cikin sanatocin da suka kafa jam’iyyar APC. Sanatan na mayar da martani ne kan...
Gwamnatin jihar Legas ta sha alwashin kama jami’an bogi da ake zargi da tilasta bin dokokin hanya a wasu yankunan jihar. Gwamnatin jihar ta bayyana hakane...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da rabon taki kyauta na Naira Biliyan 1 ga manoma a jihar a jiya Alhamis. A sanarwar da...
Kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP ta bayyana damuwa kan yadda gwamnatin tarayya karkashin jagorancin APC ke tafikar da tattalin arzikin kasarnan. A sanarwar da gwamnonin suka fitar...
‘Yan majalisar wakilan Najeriya sun amince su sadaukar da rabin albashinsu tsawon watanni 6 a wani bangare na nuna goyan baya ga ‘yan Najeriya a halin...
Majalisar dattawa a yau Laraba ta sanar da cire Sanata Mohammed Ali Ndume daga mukamin babban mai tsawatarwa na majalisar. Yayin da shugaban majalisar, Godswill Akpabio...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja a yau Laraba ta soke tsigewar da majalisar dokokin jihar Edo ta yi Phillip Shuaibu a matsayin mataimakin gwamnan...
A cikin daren jiya Talata Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika takardun fara aiki ga sabbin sarakunan masarautun Gaya da Karaye da kuma Rano. Sabbin sarakunan...