Gwamnan Jihar Kano, Engnr. Abba Kabir Yusuf, yace zaben kananan hukumomi da aka shirya gudanarwa ranar Asabar 26 ga Oktoba 2024, yana nan daram babu gudu...
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta ce zata yi biyayya ga umarnin kotu, wanda ya dakatar da ita sanya hannu a zaben kananan hukumomin jihar da...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin ta na gyara madatsar ruwa ta Alau, sakamakon lalacewar wani ɓangare na ta, wanda ya jawo ambaliyar ruwa ta baya...
Alkaliyar Alkalai ta Najeriya, Kudirat Kekere-Ekun ta gargaɗi alkalai a fadin kasar nan cewa, yan najeriya za su cire tsammani akan bangaren shari’a, matukar za su...
A ranar Laraba da ta gabata jaridar Daily Trust ta fito da jawabin neman afuwa ga gwamnatin tarayya game da labarin da ta wallafa marar tushe...
Rundunar Yan Sandan Jihar Rivers sun nesanta kansu daga sanya hannu a zaben kananan hukumomi da aka shirya gudanarwa a gobe Asabar 05 ga Oktoba a...
Rundunar Yan Sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da cewa, tuni aka tura mutumin nan dan shekara 30, mai suna Abdullahi Mohammed, wanda ya hau dogon karfen...
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya. Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira gareku...
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a Majalisar Tarayya, Muhammad Ali Ndume, ya bayyana yadda cin hanci da rashawa yayi ka-tu-tu a Najeriya. Ndume, ya bayyana...
Gwamnatin Jihar Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin gyaran gidan ruwa na Tamburawa da kuma inganta...