Adaidai lokacin da babban zaɓe ke ƙara ƙaratowa wanda ya rage ƙasa da kwanaki 21 a gudanar da zaɓen gwamnoni a faɗin ƙasar nan wasu ‘yan...
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce ‘yan adawar jam’iyyar, APC, da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu na da makudan kudade a hannun su gabanin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su zabi dan takarar da suke so a zabe mai zuwa. Kamar yadda Daily Post ta...
Gamayyar ƙungiyoyin cigaban matasan arewacin Najeriya ta gudanar da taron ƙaddamar da kundin bukatun arewacin Najeriya ga yan takara daga kowanne mataki, tare da ƙaddamar da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta yi gargadin cewa idan har jami’an tsaro ba su dauki matakin dakatar da kai hare-hare na rashin hankali da rashin...
Akwai rudani game da batun sauya sheka na Manir Muhammad Dan’iya, mataimakin gwamnan jihar Sokoto. A ranar Alhamis din nan wata wasika da Dan’iya ya mika...
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta ƙasa, Yakubu Dogara, ya ce arewa ya kamata ta ci gaba da mulkim Najeriya tsawon shekaru huɗu bayan shugaban ƙasa,...
Kotun koli ta tabbatar da Ahmed Lawan a matsayin dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa. A hukuncin da kotun ta yanke, Mai shari’a Centus Nweze...
Wasu Jam’iyyun siyasa 13” daga cikin 18 na Najeriya sun yi barazanar ficewa daga zabukan da za a yi a kasar nan a ranakun 25...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...