Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso na jam’iyyar NNPP ta sake shiga cikin wani rudani na siyasa yayin da Sanata Ibrahim Shekarau, wanda ya koma jam’iyyar PDP daga...
Jam’iyyar PDP a jihar Zamfara ta sanya ranar Juma’a (gobe) domin sake gudanar da zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar. A ranar Juma’ar...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas a ranar Alhamis ya kira taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a jihar. An gudanar da taron ne...
Jagororin Arewa sun yi alkawarin cewa goyon bayansu a zaben shugaban kasa na 2023 zai kasance ga duk dan takarar da ke da karfin magance...
Gwamnatin tarayya a daren ranar Talata ta ce wutar lantarki a karkashin gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta samu kyautatuwa matuka idan aka kwatanta da...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta wallafa sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa su 18 da na ƴan takarar majalisar tarayya su 4,223. Hukumar...
Mataimakin daraktan dabarun sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa a jam’iyyar APC, Lanre Issa-Onilu, ya ce ‘yan Najeriya na hakuri saboda sun amince da...
Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar (NNPP), Abba Kabir Yusuf, ya nesanta kansa daga wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na...
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya ce nadin da aka yi masa a matsayin kodinetan matasan Najeriya na yakin neman zaben shugaban kasa na Asiwaju...
Majalisar wakilai za ta dawo zamanta a ranar 20 ga Satumba, a wani zauren na wucin gadi. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da magatakardar...