Jam’iyyar APC ta buƙaci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC kan da sanya Bashir Machina a matsayin ɗan takatar Sanatan mazaɓar Yobe ta Arewa....
Nyesom Wike ya zargi shugaban jam’iyyar PDP na kasa Iyorchia Ayu da karbar Naira miliyan 100 daga hannun wani gwamna. Gwamnan jihar Ribas ya...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sauya jadawalin yakin neman zabensa domin baiwa sabbin masu sulhu da aka aike wa gwamnan jihar...
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf (wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida), ya ce jam’iyyarsa da magoya bayansa ba za...
Gwamnoni da ‘ya’yan jam’iyyar APC mai mulki da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu a halin yanzu suna...
Dan Takarar Shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sauya mugun halin da jam’iyyar APC ta sanya jama’a...
Kimanin mambobin jam’iyyar APC 2000 ne a karamar hukumar Dass ta jihar Bauchi suka fice daga jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP mai mulki a...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sen. Iyorchia Ayu, ya ce an ba shi wa’adin sake kafa jam’iyyar ne ba wai ya wawure dukiyar jam’iyyar ba ko...
Festus Keyamo ya ce nan ba da jimawa ba dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu zai dawo kasar nan. Kakakin kwamitin yakin...
Tsohon sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Dakta Emmanuel Agbo, ya ce idan shugaban jam’iyyar na kasa, Iyorchia Ayu ya sauka daga mukaminsa, mataimakin shugaban jam’iyyar na...