Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, Mista Usman Baba, ya dora alhakin karuwar rikice-rikicen siyasa da ake samu a kasar kan wasu gwamnonin jihohi....
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a babban birnin tarayya Abuja, ta yi watsi da karar da Honarabul Sani Idris Kutigi ya shigar kan Honarabul...
Yayin da ya rage kwanaki 100 a gudanar da babban zaben shekarar 2023, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta gargadi ‘yan siyasa kan daukar ‘yan daba domin samun kariya a zaben 2023 mai zuwa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar,...
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya yi alkawarin baiwa jam’iyyar APC, dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu kuri’u dari bisa dari a...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni Ya tarbi Hajiya Musafaram tsohuwar jagora a Jam’iyar PDP da ta sauya sheka daga jam’iyar zuwa APC mai mulki a...
Jam’iyyar APC ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 25 a zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Neja ta gudanar a ranar Alhamis. Kwamishinan...
Wata babbar kotun tarayya da ke karkashin Mai shari’a Muhammad Nasir Yunusa da ke zamanta a Kano, ta dage cewa dole ne Alhaji Abdusalam Abdulkarim Zaura,...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta mayar da martani kan ikirarin cewa ta hada kai da gwamnatin tarayya da ta jihohi, wajen soke zaben fidda gwani...
Wasu matasa da ake kyautata zaton ƴan daba ne, sun farmaki jerin gwanon motocin ɗan takaran shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen baɗi Alhaji Atiku...