Connect with us

Labarai

Gwamna Badaru Ya Yi Alkawarin Baiwa Tinubu Kuri’un Jihar Jigawa

 

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya yi alkawarin baiwa jam’iyyar APC, dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu kuri’u dari bisa dari a zaben 2023 mai zuwa.

Gwamna Badaru ya bayyana haka ne a ranar Lahadin da ta gabata a wajen kaddamar da yakin neman zaben fidda gwanin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC ta Arewa maso Gabas da aka gudanar a Hadejia.

Badaru ya bayyana cewa an yi bikin ne domin gabatarwa da jama’a, dan takarar gwamna, ‘yan takarar Sanata, da sauran ‘yan takara daga shiyyar.

Da yake jawabi ga dimbin jama’a, Gwamna Badaru, ya ce Bola Tinubu ne dan takarar shugaban kasa daya tilo da zai iya ceto kasar nan daga halin kuncin tattalin arziki da kuma kokarin ci gaban kasar.

“Duba tarihinsa da gogewarsa, na tabbata yana da tsare-tsare da manufofin da za su taimaka wajen ci gaban kasa,” inji shi.

Ya bayyana cewa dimbun jama’ar da suka taru ya nuna karara ga jam’iyyun adawa cewa Jigawa ta APC ce kuma a shirye take ta ci gaba da rike madafun iko a zaben 2023 mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet