Jam’iyyar APC reshen jihar Bauchi ta bayyana janye dakatar da tsohon gwamnan jihar Mohammed Abdullahi Abubakar (SAN) daga jam’iyyar da aka yi ba bisa ka’ida...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bayar da shawarar yakin neman zabe a tsakanin jam’iyyun siyasa, wanda babu kalaman batanci da tashe-tashen hankula...
Sama da mambobin jam’iyyar PDP 100 ne suka makale a filin wasa na Yakubu Gowon da ke Jos, babban birnin jihar Filato bayan kammala taron...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi alkawarin kawar da masu garkuwa da mutane da sauran ‘yan ta’adda da ke addabar...
Gabanin zaben shekarar 2023, kwamishinan ‘yan sandan jihar Sokoto, Muhammed Usaini Gumel, ya ja hankalin jama’a da su taka rawar da ta kamata, wajen ganin...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce maganin yan tayar da kayar baya irin su Boko Haram da sauran su a Najeriya...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi suna tsare wani malamin addinin musulunci mazaunin Bauchi Abubakar Baba Karami bisa zarginsa da sukar wasu malaman addinin musulunci da...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya karbi tarin mambobin jam’iyyar PDP sama da 250 da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Fune...
Kotun kolin Kasar nan a ranar Juma’a ta tabbatar da gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, a matsayin dan takarar jam’iyyar APC, a zaben Sanatan Ebonyi...
A jiya ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka gudanar a jihar Ebonyi wanda...