Jam’iyyar adawa ta NNPP, ta koka bisa hare-haren da ta ke zargin wasu ƴaƴan jam’iyyar APC a jihar Kano da kai wa mambobinta farmaki da ya...
Yayin da babban zaben shekarar 2023 ya rage watanni uku, Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da wasu ka’idojinta na gudanar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, a ranar Alhamis, ta amince da bugawa da fitar da ka’idojin yakin neman zabe; da kuma kudaden zaɓe...
Mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin yada labarai a ranar Laraba Femi Adesina ya bayyana cewa shugaban nasa zai kawo karshen duk...
Kotun daukaka kara a Kano ta soke takarar Sanata Danburam Nuhu da jam’iyyar PDP ta tsayar a matsayin dan takarar Sanata a Kano ta tsakiya....
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shirya tsaf domin lashe zaben gwamnan jihar da za a...
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya kuma jigo a jam’iyyar APC Mista Babachir Lawan ya ce, jam’iyyar ba za ta ci zaben shugaban ƙasa ba a Zaɓen baɗi...
Gwamnatin Tarayya ta zargi jam’iyyun adawa da yin amfani da labaran karya da na bogi wajen gurfanar da masu yakin neman zabe a shekarar 2023....
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Bukkuyum a jihar, Shehu Buda-Nasarawa, bisa zargin cin zarafin jam’iyyar. Shugabannin jam’iyyar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ce tuni ta fara shirye-shiryen gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu, inda babu wani...