Connect with us

Labarai

APC Ta Mayar Da Martani Kan Hadin Kai Wajen Soke Zaben Fidda Gwanin PDP

Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta mayar da martani kan ikirarin cewa ta hada kai da gwamnatin tarayya da ta jihohi, wajen soke zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP.

Wannan soke zaben da kotu tayi shine ya baiwa jam’iyyar damar zama bata da dan takarar gwamna a zaben 2023, bayan an soke takarar Dakta Dauda Lawal Dare.

Jam’iyyar ta yi ikirarin cewa tsohon dan takarar gwamna da aka tsige ya cancanci ya zama gwamnan jihar ba.

A wata sanarwa da sakataren yada labaran jam’iyyar APC na jihar, Malam Yusuf Idris Gusau ya sanyawa hannu kuma aka raba wa manema labarai a Gusau babban birnin jihar, an bayyana Dare a matsayin ma’aikacin banki kuma dan kasuwa wanda bai san ka’idojin siyasa ba.

“Muna so mu ja kunnen PDP game da irin wadannan kalamai marasa kyau da ake yiwa APC da Gwamna Bello Mohammed Matawalle saboda ba za mu lamunci hakan nan gaba ba.”

A cewar sanarwar, ya kamata PDP ta koma gida ta yi jinyar raunukan da ta samu, ko kuma ta kara daukar matakin shari’a kan mambobinta da suka je kotu domin neman hakkinsu, su daina shiga cikin al’amuran da suka shafi APC.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet