Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta fitar da bayanan ‘yan takarar da jam’iyyun dà suka tsaua tsayar a zaben gwamna...
Jam’iyyar APC mai mulki da ɗan takararta na shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu sun ƙaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APC), Bola Tinubu zai bayyana abokin takararsa, Sanata Kashim Shettima a ranar Laraba. Wannan dai na zuwa ne kwanaki biyar...
Mambobin Majalisar dokokin jihar Oyo sun tsige mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan. Ƴan majalisar sun sauke mataimakin gwamnan ne a zaman su na yau Litinin. Jaridar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sanata Ademola Adeleke, dan takarar jam’iyyar PDP murna bayan nasarar da jam’iyyar ta samu a zaben gwamnan jihar Osun da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar din nan ya ce yana fatan ganin an gudanar da zaben 2023 cikin kwanciyar hankali yayin da gwamnatinsa ke...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), sun mamaye wasu rumfunan zabe a Ede a zaben gwamnan jihar Osun da ake yi...
An bukaci wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja da ta dakatar da jam’iyyar APC daga maye gurbin Kabiru Masari a matsayin mataimakin dan...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan sara suka ne, sun kai wa ƴan majalisar dokokin jihar Bauchi hari a gidan saukar bakin su dake jihar. Rahotonni...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Uba Sani, ya zaɓi mataimakiyar gwamnan jihar Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, a matsayin abokiyar takararsa...