Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna Wata kungiyar matasa dake fafutukar ganin dan takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya zamo shugaban kasa a zabukan 2023 mai...
A ranar Juma’a ne kotun koli ta yi fatali da karar da shugaban kasa Muhammadu Buhari da babban lauyan gwamnatin tarayya ke kalubalantar sashe na 84(12)...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya ce Amaechi na bukatar kammala ayyukan jiragen kasa da ake gudanarwa a fadin kasar nan....
A zamanta na yau Litinin, Majalisar dokokin jihar Kano ta zaɓi ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Ƙiru Alhaji Kabiru Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen baɗi Alhaji Atiku Abubakar, ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa, a matsayin mataikinsa idan ya samu...
Tsohon gwamnan jahar Kebbi, Sanata Adamu Aleiro, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Tsohon gwamnan wanda yanzu haka ɗan majalisar dattawa ne, ya bayyana...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan mazaɓar Kano ta tsakiya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya lashe tikitin zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar NNPP. Kwankwanso,...
Jagoran jam’iyyar APC kuma ɗan takara a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ne ke kan gaba da yawan ƙuri’un da aka soma ƙidayawa domin tantance yawan...
Allah ya yi wa shugaban tawagar wakilan jam’iyyar APC na Jihar Jigawa a taron zaɓen fitar da ƴan takara na APC, Alhaji Isah Burji rasuwa. Marigayin...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce ba wannan ne karon farko da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yake tsayawa takara amma yake gaza yin nasara ba....