Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya karbi wata alluara dauke da rigakafin cutar COVID-19 a fadar gwamnati da ke Abuja. Gwamnatin Tarayya ta fara...
A ranar Lahadin data gabata ne rahotanni suka bayyana cewa an samu tashin gobara a unguwar Tsamiya Babba dake karamar hukumar Gezawa jihar kano. KakakiHausa ta...
Ranar uku ga watan Disambar kowace shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin mutane masu bukata ta musamman a duniya. Manufar ware wannan...
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta sanar da karin wasu mutum 105 masu kamuwa da COVID-19 yayin da ta gano uku daga ciki da...
Domin tabbatar da an yi wa ma’aikata rigakafin korona kafin cikar wa’adin gwamnatin Najeriya, rahotanni sun ce ma’aikata na rige-rigen yin rigakafi musamman a hukumomi da...
Wata ƴar majalisa a New Zealand ta kai kanta aisbiti saman keke a lokacin da take cikin naƙuda. Ta haihu bayan sa’a ɗaya da isa asibitin....
Gwamnatin tarayya ta amince da baiwa jamiar tarayya dake Dutse kudi naira miliyan dubu goma domin daga darajar asibitin koyarwa na jamiar. Mataimakin shugaban jamiar Farfesa...