Tsohon shugaban Amurka Barack Obama ya ce ya kamu da cutar korona kamar yadda sashen Hausa na BBC ya rawaito Obama ya sanar da haka ne...
Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta ɗage takunkumin da ta sanya wa Nijeriya na hana ƴan ƙasar shiga ƙasarta saboda annobar korona. Matakin ya shafi ƙasashen Afghanistan da...
Kalaman da fitaccen malamin addinin Musluncin nan Dakta Abdallah Usman Kaya ya yi akan ma’aikatan jinya sun tayar da ƙura tare da haifar da zazzafar muhawara...
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya ce ya kamu da cutar korona. Shugaban ya wallafa hakan ne cikin wani sakon Twitter inda ya ce an gwada...
Hukumar Kula da hakkin mai saye da mai siyarwa ta Jihar Kano, ta ce ta gano wani wuri da ake hako gurbataccen man girki. Gano haramcin...
Wasu rahotanni daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya sun bayyana cewa gwamnan jihar Muhammad Badaru Abubakar ya gaza biyan sababbin ma’aikatan jinya (Nurses) ƴan aji...
Gwamnatin jihar Kebbi ta kara yawan mata masu zuwa tantance cutar sankarar mahaifa daga dubu biyar zuwa dubu talatin da biyar a jihar. Gwamnan jihar Kebbi,...
Mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutum daya a yankin Akungba-Akoko da ke karamar hukumar Akoko ta Kudu maso Yamma a jihar Ondo. Hadarin wanda...
Gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zumul ya amince a bai wa wani asibiti mai zaman kansa a Maiduguri tallafin kudi da suka...
Gwamnatin jihar Kano ta kai samame tare da rufe wani asibiti mai zaman kansa da cibiyar horar da kiyon lafiya mai suna Alwasa’u clinic da ke...