Sabon shugaban ɗaliban jami’ar Yusuf Maimuna Sule da ke birnin Kano Tafida Aliyu, ya buƙaci da a ƙara yawan adadin sababbin ɗaliban jami’ar waɗanda ake duba...
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a jihar Kano ne suka amfana da ganin likitoci...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce kimanin mutane biliyan 1.5 a duniya suna fama da matsalar rashin ji. Daraktar yanki na WHO a Afirka, Dr...
Wata mata ‘yar Kano mai suna Shema’u Sani Labaran ta shafe sama da sa’o’i shida tana nakuda a asibitin kwararru na Abdullahi Wase kafin ta mutu...
Akalla mutane 38 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar sankarau (CSM) a Jigawa, kamar yadda wani jami’i ya tabbatar. Dr Salisu Muazu, babban sakatare...
Gwamnatin jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na tabbatar da samar da ingantaccen kiwon lafiya, da magance matsalolin da suka shafi lafiyar kwakwalwa. Mai baiwa gwamnan...
Gwamna Bello Matawalle ya ce gwamnatin jihar Zamfara ta gano akalla likitocin bogi 199 da ke cikin lissafin albashin da ba a gano su ba. Matawalle...
Asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) da ke jihar Bauchi ya ce za a fara tantancewa da kuma kula da ma’auratan da ba sa...
Hukumar gudanarwar asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke birnin Kano, ya fara gudanar da bincike kan wani likita da ake zargi da yin sakacin da...
Gwamnantin jihar Kano tace zata bada fifiko ga ‘yan asalin karamar hukumar Warawa wajen daukan ma’aikan da zasu yi aiki, a sabon asibitin Amina Abdullahi...