Babban sufeto janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya yi kira ga likitocin Najeriya da su bayar da kulawar gaggawa ga duk...
Annobar Mashako ta kashe akalla mutane 600 tun farkon barkewar cutar a watan Disamba lr 2022, in ji Babban Daraktan Hukumar Kula da Lafiya matakin farko...
Sama da yara Dalibai 60 a Jamaica an garzaya da su asibiti a ranar Laraba bayan sun sha alewar da aka cakuda da tabar wiwi, in...
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach saboda rashin bin dokar da ta kafa hukumar da...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar da dala miliyan 16 daga asusun ba da agajin gaggawa na WHO don magance cutar kwalara. Babban Daraktan WHO, Dr...
Yayin da cutar Mashako ta yi barkewa mafi muni a tarihin duniya na baya-bayan nan, Asusun Tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya yana...
Akalla mutane 91 ne ake zargin sun kamu da cutar mashako sannan kuma ana fargabar mutuwar yara 10 a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa. Babban...
An samu rahoton mutuwar mutane 84 daga cutar kwalara, yayin da ake zargin mutane 2,860 sun kamu da cutar daga watan Janairu zuwa 27 ga watan...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, a ranar Talata, ya ce jihar Kano ta samu mutane 5,800 da ake zargin sun kamu...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fara ayyukan kula da lafiyar mata masu juna biyu a dukkan asibitocin da ke fadin jihar kyauta. Gwamnan ya bayyana...