Majalisar dokokin Kano ta karbi kudiri dake neman yin doka da zata rinka kulawa da mata masu ciki da kananan yara. Kakaki Hausa Times ta rawaito...
Mr Ekumankama Nkama ya koka da yadda ake fama da karancin likitoci, ma’aikatan jinya da sauran kwararrun likitoci a asibitocin gwamnati a dukkan matakai na kananan...
Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana cewa kaso talatin da daya cikin dari na mutanen da zazzabin cizon sauro watau maleriya ya hallaka a duniya...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Bauchi ta bayyana cewa jihar ta samu sabbin mutane sama da 2,000 da suka kamu da cutar kanjamau a shekarar 2022...
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce karancin kudade ga fannin kiwon lafiya a matakin farko, karanci da rashin rarraba ma’aikatan kiwon lafiya, gurbacewar ababen more...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta yi gargadin cewa fitar da ƙwayar Fentanyl kasuwanni ka iya yin mummunan illa ga rayuwar matasa....
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da tallafin magunguna da kayayyakin masarufi ga wasu asibitoci uku...
Gwamnatin jihar Gombe ta dauki ma’aikatan kiwon lafiya 440 aiki domin sake fasalin fannin da ingantaccen aiki. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai...
Wasu ƴan bindiga da ke ɗauke da muggan makamai, sun yi garkuwa da Likita tare da majinyata da dama a harin da suka kai asibitin Abdulsalam...
Hukumar lafiya ta duniya watau WHO, ta bayyana cewa, fiye da mutane miliyan ɗari da goma sha shida ne ke fama da lalurar ƙwaƙwalwa a nahiyar...