Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da tsare jami’anta uku bisa zargin kashe wani Abubakar Auwal, wanda ya mutu a hannun ‘yan sanda bisa wasu...
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA da ke sintiri a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya a ranar Asabar, 3 ga watan...
Ƙungiyar mayaƙan ISWAP sun mamaye garin Buni Gari a daren Juma’a da ƙarfe 12:00 na dare, mahaifar Gwamna Buni da ke ƙaramar hukumar Gujba a Jihar...
Wasu ’yan bindiga da ake fargabar mayaƙan Lakurawa ne sun kashe wasu ’yan bijilanti da ke aikin sintiri a Jihar Sokoto. Majiyarmu ta ruwaito cewa lamarin...
Tsawon watanni biyu da suka gabata, al’ummar ƙauyukan ƙananan hukumomin Bokkos da Bassa a jihar Filato ta yankin Arewa ta Tsakiya a Najeriya sun shiga mummunan...
Rahotanni sun ce an kama ɗan Birtaniyan ne a Legas a lokacin da yake ƙoƙarin hawa jirgin sama zuwa Birtaniya. Ana binciken wani tsohon sojan Birtaniya...
Wasu ’yan bindiga da ake zargin ’yan fashi ne sun kai hari kan wani jirgin ruwa da ke jigilar mata ’yan kasuwa zuwa Ƙaramar hukumar...
Ƙungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta ce za ta yi amfani dabaru daban-daban ta ƙarfi da lalama wajen tunkarar matsalolin tsaro da suka addabi yankin....
Rundunar tsaro ta hadin gwiwa a hedkwatar dake arewa maso gabas mai taken Operation HADIN KAI Maiduguri, ta ce ɗaya daga cikin wuraren ajiyar alburusan ta...
Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa wani abun fashewa ya fashe a barikin sojoji na Giwa da ke Maiduguri, kuma an shawo kan lamarin tun karfe...