Wasu ’yan ta’addan da ake zargin suna da alaƙa da ƙungiyar Boko Haram ɓangaren ISWAP sun tayar da wata na’ura mai fashewa a kan gadar Mandafuma...
Mazauna gundumar Kufana a Ƙaramar Hukumar Kajuru ta Jihar Kaduna sun shiga cikin fargaba sakamakon jerin hare-haren ’yan bindiga da ya yi sanadiyyar sace mutane biyar...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tsayar da matsaya dangane da tufafin da jami’an tsaro mata ke sakawa a fadin jihar. A cikin wata sanarwa da aka fitar,...
Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Litinin sun kai wani mummunan hari a garin Morai da ke karamar hukumar Talata Mafara a jihar Zamfara, inda suka...
Sanatan Kudancin Borno, Ali Ndume, ya bayyana cewa a halin yanzu mayaƙan Boko Haram sun ƙwace yankunan ƙananan hukumomi uku a jihar. Ndume ya bayyana cewa...
Fursunoni a gidajen yarin daban-daban a sassan Kasar nan sun koka game da munin irin abincin da ake ba su, wanda suka ce na karnuka ya...
Wasu ’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari da suka kai a ƙauyukan Zike da Kimakpa, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa...
Kwamitin kar-ta-kwana mai yaki da ayyukan daba da miyagun Laifuka a nan Kano ya kama kimanin mutane 500 da ake zargin ‘yan daba ne da dillalan...
Ana zargin wasu ’yan bindiga sun kona masallacin Juma’a da asibiti da gidaje a yankin Biyabiki da ke Karamar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara. ’Yan ta’addan...
Al’ummar garin Idi Araba da ke Ƙaramar Hukumar Munshin a Legas sun wayi gari da fashewar wani abu mai ƙarar gaske, wanda ya tayar da...