Jami’an ’Yan Sanda sun kama mutum 14 da ake zargi da hannu a kisan matafiya 16 ’yan Arewa a kan titin Uromi zuwa Obajana, a Jihar...
Aƙalla mutum 10 ne suka rasa ransu, yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon harin da wasu mahara suka kai wa al’ummar Ruwi da ke...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tir da kashe matafiya da aka yi a jihar Edo, inda ya buƙaci a gaggauta nema tare da kama...
Kisan wasu matafiya ’yan Arewa da aka yi a garin Uromi da ke Ƙaramar Hukumar Arewa maso Gabashin Esan ya tayar da ƙura a faɗin...
Rundunar ’yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga da ake kira Ɗan Mudale da ya addabi mazauna yankin Tsafe da kewaye....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta kama wasu matasa uku da ake zargi da satar kekunan ɗinki guda 19 a cibiyar koyon sana’a ta Dala Lawanti...
Rundunar ’yan sandan Kasar nan ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka saba yi na al’ada a faɗin jihar Kano. Hakan na ƙunshe cikin...
Wasu ’yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne, sun kai har iyakar Bachaka da ke Ƙaramar Hukumar Argungu a Jihar Kebbi, inda suka kashe jami’an Kwastam...
Hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCoS) ta sake samun nasarar cafke biyar daga cikin fursunoni 12 da suka tsere daga gidan yari a...
Amurka da Ukraine za su gudanar da wata gajeruwar tattaunawa a Saudiyya a yau Talata, kwana guda bayan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Rasha,...