Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta yi gargadi kan gudanar da zanga-zangar da wata kungiya mai suna ‘Take It Back Movement’ za ta gudanar a...
Ƙungiyar Gwamnonin jihohin Arewa (NSGF), ta yi Allah-wadai da harin da aka kai wasu ƙauyuka na Ƙaramar Hukumar Bokkos da ke Jihar Filato. Ƙauyukan da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Benuwe, ta ceto fasinjoji 14 da wasu ’yan bindiga suka sace yayin da suke tafiya a kan hanyar Makurdi zuwa Otukpo....
An ceto yara takwas da aka yi safarar su daga Jihar Taraba ta hanyar haɗin gwiwar ma’aikatar mata da ci gaban ƙananan yara ta Jihar Taraba...
Tsohon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kano kuma tsohon Mashawarci na Musamman ga Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya, CP Muhammad Wakili (mai ritaya), ya jaddada cewa dole...
Wani Jami’in ɗan sanda mai mukamin Sufeta ya Rasa ransa a yayin wani kwanton ɓauna da wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne suka...
Rundunar yan sandan Kasar nan ta ce ta ceto mutum 21 da aka yi garkuwa da su a jihar Taraba da kuma ƙwace tarin makamai...
Har yanzu dai kisan wasu matafiya ’yan Arewa da aka yi a garin Uromi da ke Ƙaramar Hukumar Arewa maso Gabashin Esan na ci gaba...
Rundunar sojin Nijar ta sanar da janyewarta daga rundunar da ke yaki da masu da’awar jihadi a yankin tafkin Chadi, rundunar MNJTF a ranar Asabar...
Rundunar Ƴansandan Jihar Kano ta musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an kai hari ga wata mota mai dauke da fasinjoji ‘yan...