Hukumar sojin Nijeriya ta naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙin da take yi da ‘yan ta’adda a arewa maso gabashin ƙasar. Wannan na zuwa ne...
Ƙungiyar ISWAP mai yaƙi da tayar da ƙayar baya a yammacin Afirka, ta ɗauki alhakin harin da ya yi ajalin mutum 26 a Jihar Borno. Ƙungiyar...
Aƙalla wasu mutum 10 mafarauta sun rasa rayukansu yayin aikin ceto a ƙauyen Kopire da ke Ƙaramar Hukumar Hong ta Jihar Adamawa. Shugaban ƙungiyar mafarautan Nijeriya...
Wasu ‘yan ta’adda da suke da alaƙa da ƙungiyar IS sun buɗe wuta kan masu zaman makoki a wani ƙauye a jihar Borno da ke arewa...
Aƙalla mutum 26, ciki har da mata da yara, ne suka mutu da yammacin ranar Litinin a lokacin da motoci suka tayar da bama-baman da aka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu mutane hudu da suka hada da wani sabon ango, bayan rasuwar matarsa a karamar hukumar Sule Tankarkar da...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wasu manyan jami’an hukumar kuka da kananan hukumomin jihar Kwara a...
Wasu Mayaƙan Boko Haram sun kashe aƙalla mutum 12 a ƙauyen Bokko Ghide da ke Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno. Mayaƙan na Boko Haram sun...
Aƙalla mutane 28 cikin su har da masu hakar ma’adinai 20 da ƴan bindiga suka kashe a ranar Alhamis da ta gabata a yayin wasu...
Rundunar sojin Kasar naan ta yi watsi da wani shirin fara daukar sabbin ma’aikata da ke yawo a Internet, inda ta yi gargadin cewa karya ce....