Wasu ‘yan tada ƙayar baya bakwai da ake zargin ’yan Boko Haram ne sun miƙa wuya ga rundunar haɗin gwiwa ta ƙasa da ƙasa (MNJTF) a...
Shugaba Bola Ahmad Tinubu a ranar Talatar nan ya gana da hafsoshin tsaro karkashin jagorancin babban hafsan tsaron kasar, Janar Christopher Musa a fadar Aso Villa...
Hukumar tsaron ta fari kaya a Kasa DSS ta biya wani mutum a Sokoto diyyar naira miliyan 10 saboda harbinsa da ta yi cikin kuskure, bayan...
‘Yan sanda sun kama wata mace ‘mai safarar makamai da miyagun ƙwayoyi’ ga ‘yan ta’adda Matar, wadda rundunar ‘yan sanda ta kama ta tun a...
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta cafke wani ƙani da yayansa mai suna Aliyu Abdulmalik da Ibrahim Abdulmalik bisa zargin yanke kan wani almajiri ɗan shekara...
Dakarun Sojin Saman Kasar nan (NAF), sun kashe wasu manyan shugabannin ’yan bindiga guda biyu, Gero (Alhaji) da Alhaji Riga, tare da wasu mayaƙansu sama da...
Jakadan Najeriya a Nijar, Mohammed Sani Usman, da Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangaré, sun gana a Nijar a ranar Larabar nan. Kafar ActuNiger ta...
Hukumar kula da Ƴansandan kasar nan ta amince da naɗin CP Ibrahim Adamu Bakori a matsayin sabon kwamishinan ƴansandan jihar Kano, inda zai maye gurbin CP Salman...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta samu nasarar cafke wani da ake zargin ya sace wata karamar mota kirar Rav-4 mini jeep mai launin toka mai...
Wasu gungun ‘yan bindiga, sun sace fasinjoji fiye da ashirin wadanda ke cikin motoci biyar a kan hanyar Mariga zuwa Kontagora da ke jihar Neja. Shugaban...