Sabon Janar manaja na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Ahmed Musa, ya bayyana shirin sa na ganin ya dawo da martabar kungiyar Kano Pillars a...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC dake jihar Kano da kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourists dakai jihar Bauchi, sun samu tikitin shiga gasar Firimiya ta...
Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa, ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya raba motocin alfarma ga ‘yan wasa da jami’an...
Tauraron Super Eagles kuma sabon Janar Manajan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Ahmed Musa, ya kuduri aniyar farfado da kungiyar tare da dawo da martabarta...
A ranar Litinin 07 ga Yuli 2025, Kocin AC Milan, Massimiliano Allegri ya bayyana cewa kyaftin din ƙasar Croatia, Luka Modric, zai koma ƙungiyar AC Milan...
Dan wasan gaba na ƙasar Spain, Nico Williams, ya sabunta kwantaraginsa a Athletic Bilbao wanda zai zaunar da shi a kulob din har nan da shekara...
Dan wasan gaba na Portugal, Cristiano Ronaldo, ya shirya tsawaita zamansa tare da kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr a Saudiyya, inda kuma yake shirin sanya...
Ɗan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Premier na kakar bana. Wannan ne karo na biyu da Salah ya lashe...
Gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Inter Miami ta Amurka, Lionel Messi ya zargi alƙalan wasa a babbar gasar ƙwallo ta Amurka, MLS da nuna...
Hukumar Ƙwallon Kafa ta Duniya, FIFA, ta ce za ta faɗaɗa Gasar Kofin Duniya ta Mata daga tawagogi 32 zuwa 48. FIFA ta ce sabon tsarin...