Ana zargin wani magidanci da caka wa matarsa wuka ya kashe ta kan zargin cin amanar aure. ’Yan sanda sun tabbatar da cewa magidancin mai shekaru...
Gwamnatin jihar Gombe a ranar Juma’ar nan ta sanar da cewa ba za a gudanar da aikin tsaftar muhalli da aka tsara a kowace ranar Asabar...
Babbar kotun jihar Akwa Ibom da ke zamanta a Uyo ta bayar da umarnin tsare wani Mista Itoro Monday Uko a karamar hukumar Ikot Ekpene da...
Wata Kotun Majistire da ke Karamar Hukumar Kontagora a Jihar Neja, ta bayar da umarnin a tsare Amina Abashe da ake zargi da watsa wa mijinta...
Haihuwar yara da wuya amma da dadi domin ga wasu da Allah ya baiwa ba don sun fi wanda bai bawa din ba, hasali ma wani...
Hukumomi a jihar Filato sun sanar da sanya dokar hana zirga-zirga a yankin Bwai na ƙaramar hukumar Mangu ta jihar. Wata sanarwa mai ɗauke da sa...
Gwamnar girki Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kafa tarihin girki a duniya, bayan da ta shafe tsawon sa’o’i 87 da...
Hukumar samar da aikin yi ta Najeriya NDE, ta fara tattara alƙaluman mutanen da ba su da aikin yi. Shugabar hukumar shiyyar jihar Enugu Ifeoma Ezekwe,...
Gwamnatin tarayya, ta ce za ta kashe Naira biliyan 22 da miliyan 44 wajen ciyar da ɗaurarrun da ke tsare a gidajen ajiya da gyaran hali....
Ƙungiyar nan ta CISLAC mai rajin sanya ido kan ayyukan majalisar dokoki, ta koka kan bashin dala miliyan ɗari takwas da gwamnatin Tarayya ta karɓo daga...