Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, izinin zuwa Abuja domin neman maganin ido da hakora. Hukumar ICPC...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da filaye ga sabbin jakadun da ya naɗa a babban birnin ƙasar Abuja. Matakin na daga cikin...
Jami’an tsaron Najeriya sun shiga cikin shirin ko-ta-kwana bayan samun bayanan sirri da ke nuna yiwuwar hare-haren ‘yan’adda kan muhimman gine-ginen gwamnati a Abuja da jihar...
The Kano Indigenes in Abuja Initiative has successfully held its second major meeting at Rumfa College, marking a significant step toward its forthcoming national inauguration ceremony...
Jami’an National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) sun kama wani tsoho mai shekaru 74 a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe International Airport da ke Abuja, bisa...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta amince da bayar da beli ga tsohon ministan shari’ar Najeriya, Abubakar Malami, tare da wasu daga cikin iyalinsa. Mai...
Kotun warware matsalolin ƴan ƙwadago ƙarƙashin jagorancin Alƙali Emmanuel Subilim ta umarci ma’aikatan babban birnin tarayya FCTA da su dakatar da yajin aikin da suke yi....
The Argungu International Fishing and Cultural Festival has formally commenced as pre-event activities have been launched in Abuja. An Open Day program to be aired...
’Yan bindiga sun afka Gidan-Bijimi da ke Kawu, Bwari a daren Laraba, inda suka yi awon-gaba da ƴan mata guda shida da wani yaro mai shekara...
Rundunar ƴan sandan Abuja ta dakile wani yunƙurin garkuwa da mutane a ƙauyen Guto da ke ƙaramar hukumar Bwari, inda wasu ƴan bindiga talatin suka shiga...