Tsohon Manajan Daraktan Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA), Arc Aminu Dabo, ya yi murabus daga jam’iyyar APC. Dabo, wanda ya kasance shugaban...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai iya raka kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC zuwa dukkan jihohin Najeriya domin neman masa...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana kwarin gwiwarsa kan nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa na shekarar...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa talauci na iya ƙara ta’azzara a Arewa tare da samun koma baya a wasu...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce jam’iyyun ADC da NDC ba su zama barazana ga APC a zaɓen 2027 ba. Ya bayyana...
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci Jam’iyyar PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani domin tantance ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe....
Tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce tsare-tsaren Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga Nijeriya sun fi na duk wani shugaban ƙasa da ya taɓa...
Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APM, Seyi Makinde, ya ce zaɓen shugaban ƙasa na 2027 zai zama fafatawa ce tsakanin jam’iyyar...
Shugaban ɗarikar Ƙadiriyya a Afirka, Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya bayyana goyon bayan ƙungiyar ga yunƙurin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman wa’adi na biyu...
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da yin sulhu da shi...