Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya. Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood...
Jam’iyar NNPP ta bayyana rashin jin dadin ta, bisa yadda wasu ɓata gari suka farwa dan takarar gwamnan jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf a mazabarsa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas. Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa,...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...
Kimanin mambobin jam’iyyar APC 2000 ne a karamar hukumar Dass ta jihar Bauchi suka fice daga jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP mai mulki a...
Kimanin ‘yayan jam’iyyu daban-daban har mutane 546 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Mallam Madori ta jihar Jigawa. Shugaban karamar hukumar,...
Wani lauya mazaunin Abuja, Osigwe Momoh, ya maka jam’iyyar APC da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Tinubu, a gaban babbar kotun tarayya da...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce, za ta fara sayar da fom ɗin na gani ina so ga masu sha’awar tsayawa takarar muƙamai daban-daban gabanin...