Jam’iyyar APC ta fuskanci sabon rikici game da makomar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima gabanin zaɓen 2027, bayan cire hotonsa daga wata babbar fosta a taron...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai karɓi katin zama ɗan jam’iyyar APC ta hanyar na’ura (e-membership) a ranar Talata, 20 ga Janairu, 2026, kamar...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta bayyana cewa a shirye take ta karɓi Gwamna Abba Kabir Yusuf hannu biyu idan ya yanke shawarar barin NNPP ya...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba ya nadamar fito-na-fito da ya yi wajen goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu tun shekarar...
Gagarumin rikici ya kunno kai a siyasar Jihar Rivers bayan da kakakin Majalisar Jiha, Martin Amaewhule, tare da wasu ‘yan majalisa 16 suka fice daga jam’iyyar...
Ever since the All Progressives Congress (APC) lost the 2023 governorship election in Kano State, a highly contested race, which ended in the court, I have...
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana cewa zai bar jam’iyyar PDP mai adawa ya koma jam’iyyar APC mai mulki a ranar Laraba mai zuwa, 19...
Ɗan Majalisar Tarayya daga Jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya sanar da sauya sheƙarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa APC, wata biyu kacal bayan NNPP ta...
Wasu manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun zargi Shugaba Bola Tinubu da amfani da kudaden gwamnati da hukumomin yaki da cin hanci wajen matsa wa ‘ya’yansu...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin tafiya da ke cikin sahun ’yan ra’ayin ci gaba, duk da cewa...