Connect with us

Featured

Abdulmumin Kofa Ya Sauya Sheƙa Zuwa Jam’iyyar APC

Ɗan Majalisar Tarayya daga Jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya sanar da sauya sheƙarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa APC, wata biyu kacal bayan NNPP ta dakatar da shi. Jam’iyyar ta dakatar da ɗan majalisar bisa zargin yi mata zagon ƙasa da kuma rashin biyan kuɗin ƙa’ida na jam’iyya.

A safiyar Litinin, Abdulmumin Jibrin ya bayyana cewa matakin sauya sheƙar ya biyo bayan tattaunawar da ya yi da al’ummar mazaɓarsa ta Kofa da Bebeji. Ya ce dubban mutane sun amince da matakin, inda suka nuna goyon bayansu ga Shugaba Tinubu domin wa’adi na biyu a zaɓen 2027.

A cikin jawabin da ya yi a gaban magoya bayansa, ɗan majalisar ya ce matakin ya biyo bayan gyara kuskurensa na baya, wanda ya sauya sheƙa shi kaɗai ba tare da shawara ba. Ya tambayi jama’a ko sun yarda su fice daga NNPP zuwa APC, inda suka amsa da shewa da goyon baya ga APC.

Har ila yau, ya bayyana cewa malamai kimanin 2,000 daga mazaɓarsa sun gudanar da addu’o’i na musamman domin neman zaman lafiya da ci-gaban ƙasar. Wannan sauya sheƙa na ɗan majalisar ya kawo karshen shakku kan makomar siyasar sa, inda ake ganin yana da alaka mai karfi da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet