Dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya ƙalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta fito ta bayyana yadda aka yi amfani da...
A hukumance, yau Laraba 09 ga Satumba, aka fara yaƙin neman zaɓen kujerun gwamnonin jihohi da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a faɗin Najeriya, bisa jadawalin...
Jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da rashin mayar da hankali kan rashin tsaro da Najeriya ke fuskanta, bayan ikirarin da...
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Yobe, Muhammad Gadaka, ya buƙaci matan auren da mazajensu suka hanasu zaɓar APC a zaɓen 2027 su nemi saki, inda ya...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a yankin ƙauyen Beli da ke kusa da garin Zarewa a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano, inda suka kashe...
Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC) ta ce ta kwato Naira tiriliyan 1.23, dala miliyan 684.48, fam 373,905.78 da kuma...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe shugaban jam’iyyar APC na mazabar Rantan da ke ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano, Alhaji...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu kan tafiyarsa Turai domin hutun makonni uku. Ya ce bai dace shugaban...
Gwamnonin jam’iyyar APC sun sha alwashin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu a jihohinsu a zaɓen 2027. Gwamnan Imo kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin, Hope Uzodinma, ne...
Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Tinubu ya fi dukkan shugabannin Najeriya da aka zaɓa bisa...