Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ci gaba da ciyo sabbin basussuka, yayin da ‘yan Najeriya ke cigaba da...
Gwamnatin Nijeriya ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don ciyo sabbin basuka uku, waɗanda jimillarsu ta kai Dala biliyan 1.5. Jaridar Punch ta ruwaito cewa...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya amince da rahoton Bankin Duniya na watan Oktoba 2025, wanda ya nuna cewa mutane...
Fadar Shugaban Ƙasa ta Najeriya ta maida martani kan rahoton Babban Bankin Duniya da ya ce mutane miliyan 139 na rayuwa cikin talauci a ƙasar, tana...
Babban Bankin Duniya ya bayyana cewa Najeriya har yanzu na cikin matsanancin talauci duk da cewa tattalin arziƙinta ya samu ɗan bunƙasa a cikin ‘yan watannin...
Wani rahoto da Bankin Duniya Ya fitar yace Najeriya na fuskantar matsalar ƙarancin abinci, inda sama da mutane miliyan ɗaya ke fuskantar matsalar a shekarar 2024,...