Sojojin Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan ta’adda 48 a hare-hare daban-daban da suka kai a yankunan Bitta da Buni Yadi na jihohin Borno da...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce rikicin Boko Haram ya lalata gine-ginen makarantu sama da 5,000, tare da sabbaba barin yara kimanin miliyan 2.2...
Kwanaki 87 kenan tun bayan da ’yan ta’adda suka sace ɗalibai a Mussa Primary da Junior Secondary School da ke Ƙaramar Hukumar Askira-Uba a Jihar Borno,...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke ƙauyen Logomani a ƙaramar hukumar Ngala...
‘Yan sandan Najeriya sun tabbatar da cewa har yanzu ɗalibai 36 tare da wani ma’aikacin makaranta guda ɗaya na hannun ‘yan bindiga, bayan harin da suka...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47, mafi yawansu mata da ƙananan yara, daga hannun mayaƙan ISWAP a...
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto kimanin mata da yara 360 da ‘yan ta’adda suka sace daga ƙauyen...
Kwanaki huɗu bayan bikin Eid-el Kabir, masu sayar da raguna a Maiduguri da sauran sassan Jihar Borno na ci gaba da ƙirga asarar da suka yi...
Rundunar ‘yan sandan Borno ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan kunar bakin wake ne sun kai hare-haren abubuwan fashewa a wurare uku a...
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda biyar tare da ceto fararen hula uku da aka sace a yayin wani farmaki da suka kai...